Nishadi
Innalillahi : Allah ka shiryi Hausawa,kalli yadda suke rawar iskancin a cikin bidiyo

Innalillahi : tirkashi Allah ka shiryi ya’yan hausawa,kalli irin iskancin da suke yi a cikin wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta
Sabuwar dabi’a da ya’yan hausawa suke yi ta rashin tarbiyya a kafafen sada zumunta na cigaba da janyo Cece kuce tare da tsinuwa kan su
Sau dayawa dai tun bayan fitowar kafar nan mai suna TikTok,ya’yan hausawa suka dauki nuna tsaraicin su a matsayin wani salon salon janyo mutane gare su
Duk da irin wa’azi da malamai ke yi a wannan kasa hakan bai hana raguwar wannan Islam ci da ya’yan Hausawa suke yi ba a kafafen Sada zumunta
Wani abun takaici shine yadda matan aure suka shiga wallafa tsaraicin su lamarin da ke cigaba da haifar da fitintinu a kasar malam bahaushe