Nishadi
Innalillahi ; Allah ka shiryi safarau ta daina iskanci da ta keyi

Safarau na cigaba da shan suka kan yadda rayuwar ta ke cigaba da sauya sabon salo lamarin da ke cigaba haifar ma ta da Cece kuce
Safiyyah Yusuf wacce aka fi sani da Safarau jaruma ce a masana’antar kannywood a baya sakamakon korar ta da akayi biyo bayan bayyana wani fefan bidiyo tsaraicin ta
Tun bayan bayyana wannan fefan na dogon tsaraicin na Safarau abubuwa suka chanza ma ta lamarin da ya sanya ta shiga cikin harkar waka
Safarau dai tun bayan da ta hade da mawaki 442 ta ke shan zagi da tsinuwa biyo bayan kallon kalar bidiyoyin da suke dauka tare da suna wallafawa a shafukan sada zumunta
Wannan yasa al umma da dama ke cigaba kallon Safarau a matsayin wacce ta ke kokarin bata tarbiyya a kasar Hausa