ylliX - Online Advertising Network innalillahi : An kama wani magidanci Mai shekaru 40 ya aikewa wata yarinya Mai shekaru 12 - AMINCI HAUSA TV
NEWS

innalillahi : An kama wani magidanci Mai shekaru 40 ya aikewa wata yarinya Mai shekaru 12

Wani mummunan labari da mike samu yanzu yanzu Nan shine yadda aka kama wani magidanci Mai shekaru 40 da doriya ya aykewa wata karamar yarinya

Magidanci Wanda ba’a bayyana sunan sa ba ya aykewa yarinyar Yar shekaru goma da haihuwa lamarin ya daya matukar tayar da hankalin Al ummar yanking da abun ya faru

Dayake tabbata da lamarin shugaban Yan sandan jihar ta bakin Mai magana da yawun rundunar reshen jihar Kano ya rashin Jin dadin su kan wannan danyen aikin da wannan mutumi yayi

Ya Kuma tabbatar WA Al umma cewa dole zasu cigaba da bincike Kuma daga bisani su gurfanar da shi a gaban kuliya don ya girbi abun da ya shuka

Laifin fade dai babban laifi me Wanda ke cikin manyan laifuka a final kot Wanda hukumcin sa zai iya sawa a yanke Wanda ya aikata hukumcin kisa ko Kuma daurin watan ni Kuma dole karshen hukumcin ya zaka da Tara da za’a ci wannan daya aikata

Duk da haka laifin na fade na cigaba da taazzara a cikin Al umma Wanda Hakan yasa Ake ganin cewa wannan hukunci baya aiki a inda ya kamata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button