Nishadi

Innalillahi : An saki bidiyon wani dan iskan tela lokacin da yake taba wata matar aure

Yadda wani dan iskan tella ke yin iskancin da mata yayin da suka kawo masa dinki yaja hankalin mutane musamman masu amfani da kafafen sada zumunta

 

 

A wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta a kwanakin baya bayan nan ya nuna yadda wani dan iska tela ke amfani da sana’ar sa wajen taba matan da suka kawo masa dinki

 

 

Wanna tela wanda abokan sa suka dauke shi bidiyo lokacin da yake auna wata mata kuma suka wallafa shi a shafin su na cigaba da jan hankalin Al umma

 

 

Dan iska tela na cigaba da fuskantar matsaloli tun bayan da bidiyon sa ya bayyana a shafukan sada zumunta inda mutane keta tofin tsinuwa da zage zage

 

 

Abokan sa wanda suka dauke shi bidiyo lokacin da yake aikata wanna mummunan aiki sun bayyana cewa dole ce ta sanya su daukar bidiyo abokin na su duba da yadda yake taba matan aure lokacin da suka kawo masa dinki

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button