Fadakarwa

Innalillahi bidiyon kamal Aboki daya tayar da hankalin mutane kafin rasuwar sa

Innalillahi : Allah yayiwa kamal Aboki rasuwa a jiya sakamakon hatsarin mota da ya ritsa da shi a hanyar da ta zuwa Bauchi daga Maiduguri

 

 

Kamal Aboki dai shahararren matashi ne wanda yayi shura a fanin barkonci musamman a arewacin najeriya

 

 

Mutuwar kamal Aboki ta matukar tayar da hankulan al umma musamman masu bibiyar sa a shafukan sa na sada zumunta

 

 

Kafin mutuwar sa kamal Aboki ya saki wani sabon bidiyo sa wanda ya tayar da hankalin mutane wanda a cikin bidiyon ya nuna yadda ya tsorata da duniya , innalillahi

 

 

 

 

Kamal Aboki dai ya kasance mutun mai son mutane da kuma girmama mutane , wannan na daya daga cikin shedun da akayiwa marigayi kamal Aboki

 

 

Wani dadin dadawa shine ,kamal Aboki ya kasance masoya ga fiyeyyen halitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

 

 

Innalillahi wanna mutuwa ta kamal ta matukar tayar da hankali al umma matuka ,sai dai muce Allah Ubangijin yayi masa rahama ya gafarta masa idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani ,Allah ya hada shi da masoyi sa Annabi ( s a w )

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button