ylliX - Online Advertising Network Innalillahi : dalilin da ya jawo karancin man petur a Nigeria - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Innalillahi : dalilin da ya jawo karancin man petur a Nigeria

Dalilin da ya jawo dogon layin man petur a sassan kasa Nigeria na da Alaqa da yadda masu dakon man petur din suka tafi yajin aiki

A dai kwanakin baya ne dai shugaban basu dakon man petur suka tabbatar da cewa idan gomnati ta kasa biya musu bukatun su toh zasu tafi yajin aiki

Wasu sassan kasar ta Nigeria dai na cigaba da fuskantar barazanar rashin man petur din biyo bayan yadda karancin man ke sa wasu Al umma tafiya a kafa

Yajin aiki da a Nigeria shine hanya daya tilo Wanda ma’aikatan kasa Nigeria ke amfani da shi wajen aikewa gomnati da sakon su na ganin an biya su

Wannan hanya ta yajin aiki dai masana a cigaba da kira ga ma’aikatan Nigeria cewa wannan ba hanya Mai kyau bace biyo bayan ganin yadda Yan kasa ne ke fuskantar wannan hukunci da su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button