ylliX - Online Advertising Network innalillahi : fitsarar da Yan mata sukeyi a gidan gala ya tayar da hankulan Al umma - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

innalillahi : fitsarar da Yan mata sukeyi a gidan gala ya tayar da hankulan Al umma

Fitarar da Yan mata suke a gidan gala ya fara daga hankalin Al umma ganin yadda suke fitsara karara tare da Maza

Gidan gala dai na daya daga cikin gidanjen da aka aikata laifikam mabanban ta Wanda suka Hadar da , Zina , madigo da dai sauran su

Yawaitar gidan gala a yanzu ya fara taba tarbiyya malam bahaushe musamman yadda Ake Bude su a cikin mutane Wanda Hakan yasa tarbiyya Yara da Yan mata take Baci

Ko a baya bayan Nan an hango wani fitaccen jarumin kannywood Tahir fagge a gidan gala yana rawa lamarin da ya tambayar da hankalin Al umma duk da furicin da Yan kannywood din ke Yi na cewa tarbiyya suke koyarwa a kannywood din

Duk da cewa jarumin ta fito yana kokarin wanke kan sa sai dai duk da Hakan Al umma da dama sun Saka shakkun su a kan jarumin du da wanke kan sa da yayi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button