Videos

Innalillahi : fusatattun matasa sun jefi shugaban kasa da dutse ; zanga zanga ta barke

Innalillahi ; yadda Al umma jihar Katsina suka karbi shugaban kasa Muhammad Buhari na cigaba da janyo cece kuce a fadin kasa biyo bayan abubuwa da aka gani sun faru

 

 

Gefen bidiyo da suka karfe shafukan sada zumunta ya nuna yadda Al umma jihar Katsina suka fito karar suka nunawa shugaban kasa bakin ran su a lokacin da ya ziyarci jihar haihuwar sa ta Katsina

 

 

Al umma jihar Katsina dai sun matukar nunawa shugaba bakin ran su ta hanyar kona tare da jifan wasu daga cikin motocin sa suke hucewa a kan titi

 

 

 

 

Duk wanna ziyara ta shugaba kasa zuwa jihar ta Katsina yayi tane don bude wasu manyan ayyukan da gomnatin ta Katsina ta kammala ganin ya sauka daga karagar mulki wanda yake karatowa

 

 

Sai dai wanna. Bidiyo da yake karfe shafukan sada zumunta dai ya matukar tayar da hankali al umma biyo bayan yadda aka ga mutane suna kone kone hotunan shugaba tare da fadin ” ba mayi”

 

 

Shugaban dai Muhammad Buhari zai dace jihar Kano daga jihar ta Katsina don bude wasu ayyaka da shima gomnan Kano ya kammala sai dai kuma ana fargaban abinda ya faru a jihar ta Katsina ya faru a jihar ta Kano

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button