NEWS

innalillahi : maganar chanza kudin Nigeria yan bunduga da masu garkuwa da mutane

Innalillahi maganar chanza kudin Nigeria Yan bunduga da masu garkuwa da mutane na daf da fara karbar Dala Mai makon naira

A kwanakin baya ne dai gomnan Babban bankin kasa CBN ya ayyana chanza kudin Nigeria Wanda yankama da ga naira Dari biyu zuwa dubu guda

Gomnan dai ya bayyana Hakan ne a wata sanarwa da ya sakawa hannun a satin da ya gabata inda ya umarci duk wani Mai kudi a gida daya kaisu bankin don chanza masu daga wata disamba

.chanzin kudin dainna Nigeria tawani fannin na da matukar amfani inda tawani fannin Kuma akasun Hakan , la’akari da wasu alkalman ididdiga sa wasu masana ke kallo

Chanzin kudin dai zai zama wata Hana ta tona asirin wasu daga cikin Yan siyasa kasar Nan duba da yadda zargi yayi karfin kan su wajen dibar kudin Al umma tare da boyewa

Hakan Kuma chanzin kudin na Nigeria ta iya kawo koma baya a fanin tattalin arziki kasa da Kuma dakushe karsashi da Kuma darazar naira a idon duniya

Sukuwa Yan ta’adda da masu garkuwa da mutane suna wannan chanzin kudi ya shafe su la’akari da cewa sun tara kudi da yawa Amma Kuma bazasu sake yin amfani ba a Nigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button