Innalillahi ; maganar Safarau ta fara zama gaskiya ; matan yanzu yan iska ne

Zancen Safarau ya fara tabbata na cewa matan hausawa yanzu kaso sittin cikin dari na yi bidiyo tsaraicin kan su
A wata tattaunawa na akayi da fitacciyar mawaki kuma tsohuwar jaruma a masana’antar kannywood Safiyya Yusuf watoh Safarau
Safarau dai ta bayyana cewa matan hausawa yanzu sun dauki sabuwar dabi’a ta daukar bidiyon tsaraicin su inda suke ajiye shi a wayoyin su don nishadi
https://youtu.be/E7X67siyXcw
Duk da cewa Safarau ta sha zagi matukar bayan fadar wannan batu ,sai dai kuma har anzu mun fara gani wasu matan hausawa suka makamancin wannan abu da ta fada
A yan kwanakin nan dai bidiyo tsaraicin matan hausawa sama da uku sun bayyana wanda a wallafa a kafafen sada zumunta na TikTok
Ya waitar mata marasa kunya na cigaba da ka ruwa ,ko a a baya bayan nan dai wata yar TikTok ta wallafa cewa zata saki bidiyon tsaraicin ta
Wanna na daya daga cikin maganganun da matan gausawa suka koya wanda ba’a sansu da hakan ba