ylliX - Online Advertising Network innalillahi : malam ya magantu kan yadda mutane suke mantawa da wasu abubuwa a duniya - AMINCI HAUSA TV
Daga Malaman mu

innalillahi : malam ya magantu kan yadda mutane suke mantawa da wasu abubuwa a duniya

A wani darasu da malam ya Saba gudanar wa malam yayi bayani kan yadda Al ummar musulmi ke mantawa a wasu abubu wa da dama Wanda suke cike da ilimi a cikin su

Sheike guruntum babban malami ne a kasar Nigeria Wanda yayi shuhura a fajen wa’azi da Kuma wayar da Al umma Kai kan bin sunnar Annabi Muhammad s a w

Malam ya bayyana cewa Al umma da dama suna mantawa da cewa Dan Adam ya San darkon sa Amma Bai San karshen sa ba inda ya Bada wani musali Mai Jan hankali, ga malam da kan sa

Wannan abubuwa da malam ya fada a cikin wannan bidiyo dai suna daya daga cikin abubuwan da Al umma yanzu suka manta musamman shugabanni ganin yadda suke wasu abubuwan da basu dace ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button