Nishadi

Innalillahi , Mama Daso tayi abun kunya / rikicin Safarau da Rahama Sadau yaki ci yaƙi cinyewa

Mama Daso tayi abun kunya / safara’u tana fama da matsalar kwakwalwa inji rahama sadau abinda ya haifar da rikici tsakanin su

 

A wani fefan bidiyo da tashar sabuwar rayuwa ta wallafa a jiya ya nuna yadda fitacciyar jaruma kannywood mama Daso ta bawa mutane mamaki a wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta

 

 

 

Mama Daso wacce ta kasance Mai neman takara a karkashin jamiyyar APC a baya dai Kuma ta kasance lamba daya a kannywood a fagen iya masifa dai tana cigaba da nishadantar dal Al umma a cikin fefan bidiyo

 

 

 

Ita kuwa safara’u an bayyana matsalar kwakwalwa ke damun ta , Hakan ya fito ta bakin tsohuwar jarumar kannywood rahama sadau yayin wata tattaunawa da tayi a wata kafar watsa labarai

 

A Yan kwanakin Nan dai maganar da rahama sadau tayi kan safara’u ce tafi komai daukar hankalin mutane inda ta bayyana cewa duk da cewa lalacewar safara’u ya Samo asali ne daga tashar arewa 24 Amma tana da matsalar kwakwalwa

 

 

 

Wannan magana ta rahama sadau dai ta matukar bar baya da kura inda mutane suka fara caccaka jarumar kannywood din

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button