LABARAI/NEWS

Innalillahi Mutun Biyar Sun Nutse a Ruwa a kokarin Tserewa Yan Bindiga Da Sukayi

Mutane biyar sun nutse a cikin ruwa a wani yinkuri da sukayi na tserewa Yan bundugan da sukayi garkuwa da su lamarin da ya matukar Saka firgici a zukatan Al umma

Yan bundugan dai sun Yi garkuwa ne da mutanen su biyar a hanyar su ta zuwa Abuja inda suka bukaci da a basu kudin fansa Wanda yakai kimanin kudi naira million talatin

A wani bidiyo da wata kafar ta YouTube ta saki ya bayyana yadda mutane suka nutse a cikin ruwa luntsum a kokarin guduwa da sukayi daga gurin masu garkuwa da mutane

Wannan lamari da ya matukar firgita mutane Hadi da Saka sakku kan gomnati kan ikirarin da take yawan Yi nacewa zata kawo arshen Yan bunduga a kasar Wanda Al umma suka ce killing abubuwan Kara ta azzara suke Yi

Allah ya kawo mana karshen wannan rashin tsaro da al ummar Nigeria suke fama da shi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button