NEWS

Innalillahi : Rarara ya fashe da kuka bayan ganduje zai ruguje masa gida

Rarara ya fashe da kuka lokacin da yaji cewa gomnan jihar Kano Abdullahi ganduje na daf da ruguje masa gida

Ganduje Wanda Alaqa tayi tsami tsakanin sa da mawaki rarara sakamakon juya masa baya da mawakin yayi inda ya koma bin bayan sha’aban Ibrahim sharada

Tun bayan bayyana matsayar tasa ne dai mawakin yake fuskantar barazanar da Kuma matsaloli da ga bangarori da dama a jihar Kano

Sai dai Kuma mawakin ya Kara tunzira gomnann ne da wata sabuwar wakar da ya saki Mai dauke da cin mutunci ga lamva daya na Kano

A cikin wakar dai mawakin ya kira lamba dayan ta Kano ganduje da sunaye marasa dadi da Kuma rashin tarbiyya inda ya kira shi da HANKAKA

Wannan yasa gomnann ya nemi da Dan takarar shugaban kasa na karkashin jamiyyar APC bola tunubu na ya core sunan mawaki rarara daga jerin masu Yi masa amfen

Ganduje dai na daf da fara ruguje masa katafaran gidan da ya kire mai kyau matuka da Kuma dunbin nairori

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button