INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN Gwamnan Benue Yayi Anfani Da Ƙarfin Iko Ya kashe Fulani 50 A Jihar Sa

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN Gwamnan Benue Yayi Anfani Da Ƙarfin Iko Ya kashe Fulani 50 A Jihar Sa
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya sa an shiga jeji aka kama shanun fulani makiyaya saboda basu biya haraji ba bayan ya saka musu tara sun biya sai akace su je su jira a wani guri dake cikin jeji za’a kawo musu shanunsu
Fulanin sun taru a inda akace su jira za’a kawo musu shanunsu suna ta jira tun da rana har sukayi sallar magriba da isha’i sai kawai suka ga an turo musu jirgin yaki yazo saman kansu ya bude musu wuta ya halakasu kusan mutum 50
Anyi wannan ta’addancin wa Musulmai bisa umarnin Gwamnan Jihar Benue, anje an kwaso fulanin da jirgin yakin ya kashe anyi musu sallar jana’iza a garin Doma jihar Nasarawa Sarkin Lafiya da Sarkin Doma da Mataimakin Gwamnan jihar Nasarawa sun halarci sallar jana’izar
Ba mu yadda da muna so ayi adalci zama Mutum Musulmi a Nigeria ba shine zai bada lasisi wa karnuka da aladu su kashe ba dole a binciko wadanda suke da hannu a wannan mummunan ta’addanci sannan su fuskanci hukunci