LABARAI/NEWS
INNALILLAHI WAIINA ILAIHI RAJI’UN ALLAH ME HALLITA INDA AKA HAIFI WANI YARO BABU ƘOFAR YIN KASHI

INNALILLAHI WAIINA ILAIHI RAJI’UN ALLAH ME HALLITA INDA AKA HAIFI WANI YARO BABU ƘOFAR YIN KASHI
Anhaifi Wani Yaro Baida Wurin Kashi (bahaya) A Kauyen Dunhau Dake Maradun ta jihar Zamfara.
Yanzu haka ankai shi assibitin sai dai mahaifin yaron baije assibitin ba saboda bayada kudin daukar nauyin wannan lalurar, shiyassa muka shigo domin tayasa neman abinda za’a ceci rayuwar wannan jinjiri.
Mahaifin jinjirin ya sheda mana cewa wallahi, tallahi dama da hagu bayada wanna kudin da za’a yiwa yaron aiki
Yace mana baima san yadda zai yi ba wajen ganin an yima wanna yaron aiki ba