LABARAI/NEWS
Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un Allah ya saukar da wani iftila’i A jihar Kano na gobara Data faru a wanna shekarar

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un Allah ya saukar da wani iftila’i
A jihar Kano na gobara
Data faru a wanna shekarar
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce mutum 166 ne suka rasu sannan kuma an yi asarar dukiya ta Naira miliyan 358 da ta kone a shekarar 2022
Ya bayyana cewa mutum 1,035 da dukiyar da ta kai kwatankwacin Naira miliyan 905 suka ceto a shekarar
ya kuma ce da dama daga gobarar da aka samu a shekarar sanadiyyar iskar gas ce, da kuma amfani da kayayyakin lantarki marasa inganci
Ya shawarci jama’a da su guji ajiye man fetur a gida kuma wadanda suke dumama jikinsu a kasuwa ko kan titi a lokacin hunturun sanyi su kashe wutar da isasshen ruwa don gujewa tashin gobara.