LABARAI/NEWS

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un An kama wata mata ‘yar shekara 50 da laifin kashe abokin yar zaman ta a Bauchi

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un An kama wata mata ‘yar shekara 50 da laifin kashe abokin yar zaman ta a Bauchi

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta cafke wata mata mai suna Amina Guguwa yar shekaru 50 da haihuwa bisa zargin kashe uwargidanta

 

Sanarwar ta kara da cewa hukumar ta samu rahoton cewa a ranar 1 ga watan Janairun 2023 Amina Koli (Marigayi yan) mai shekaru 60 a garin Miya ta shake har lahira bayan wata arangama da suka yi

 

 

Amina Guguwa wadda ake zargin ta yi amfani da karfi ta wajen shake wuya marigayi Yan wanda ya yi sana diya mutuwar ta

A lokacin da aka samu rahoton an zayyana wa tawagar jami’an tsaro inda suka garzaya zuwa wajen da lamarin ya faru

anyi gaggawa zuwa da ita babban asibitin Ganjuwa domin duba lafiyar ta, inda likitoci suka tabbatar da mutuwar ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button