LABARAI/NEWS

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un Ango Ya Rasu Ana Gab Da Ɗaurin Aurensa A Katsina

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un Ango Ya Rasu Ana Gab Da Ɗaurin Aurensa A Katsina

Wani matashin Ango ya rasu ana gab da ɗaura masa Aure da Amaryarsa a jihar Katsina

 

Abokin karatun sa shi ne ya bayyana mana haka a wayar salula inda ya bayyana cewa motar su angon ta taso daga jihar Nasarawa zuwa jihar Katsina a lokacin ne haɗarin mota

 

 

Lamarin ya faru ne saura kwana 6 a ɗaura Aurensa da Amaryarsa Wata majiya mai tushe daga Abokan karatunsa

sun bayyana cewa sun yi waya da shi a ranar kuma sunyi chat da shi a kafar sadarwa ta Facebook sun ce a lokacin da ya taho yayi rubutun addu’a a kafar Facebook kafin ya baro jihar Nasarawa inda yake cewa yana a hanya Allah ya kawo su gida lafiya.

 

Kafin rasuwar matashin ya kammala karatunsa a Kwalejin Ilimi Ta Tarayya dake Katsina FCE Katsina

Angon ɗan asalin garin Kuka-sheƙa ne dake yankin ƙaramar hukumar Malumfashi a jihar Katsina

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button