LABARAI/NEWS

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un kalli yadda yan sanda sun kama yan Daba 61 da muggan makamai a Kano

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un kalli yadda yan sanda sun kama yan Daba 61 da muggan makamai a Kano

 

kokarin ta na ganin an tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali musamman a lokutan zaɓe rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta samu nasarar cafke wasu gungun matasa guda 61, wadanda ake zargin yan Daban siyasa ne

 

bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar ta hannun kakakin hukumar yan sanda inda yace an kama wadanda ake zargin ne a lokacin da ake tsaka da gudanar da taron siyasa ranar 4 ga wata a filin wasa na Sani Abacha dake Ƙofar Mata

 

 

an kama su ne tare da Wuƙaƙe guda 33 Adduna guda 8 Almakashi guda 6, ƙunshin daurin tabar wi-wi guda 117 da kuma kwalaben magani da ƙwayoyi

 

A saboda haka ne kwamishinan yace zasu gurfanar da matasan a gaban kotu domin girbar abinda suka shuka tare da yin kira ga jami’a tsaron bijilanti

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button