LABARAI/NEWS
Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un Yan Ta’adda Sun Kuma Kai Mugun Hari Sun Dauke Mutane da dama a Tashar Jirgin Kasa

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un Yan Ta’adda Sun Kuma Kai Mugun Hari Sun Dauke Mutane da dama a Tashar Jirgin Kasa
An tabbatar da Yan ta’adda sun tsere da matafiya a tashar jirgin kasa da ke Igueben a jihar Edo
Mutane na zaune ana jiran jirgin kasan Warri sai yan bindiga suka duro suka fara harbe harbe
Yan sanda sun ce fasinjoji da yawa sun samu rauni ana kokarin ceto wadanda aka yi garkuwa da su
Yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji da yawa daga tashar jirgin kasa da ke karamar hukumar Igueben a jihar Edo a karshen makon Allah ya kiɓutar da su baki daya