Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un : mummunan abunda ya faru da murja Ibrahim kunya

Innalillahi shahararriyar yar Tiktok kuma jaruma a masana’antar kannywood murja Ibrahim kunya mummunan abun da ya faru da ita
Tun bayan kama fitacciyar yar Tiktok din da akayi bisa zargin ta da yin amfani da kafafen sada zumunta wajen zage zage
Tuni dai alkali kotun ya yanke ma ta hukumci biyo bayan kin amincewa da abun da Alkali ya bayyana a yiwa murja kunya
Bayan kin amincewa da zuwa asibiti don gwajin lafiyar kwakwalwar ta ,murja kunya dai tuni ta sami gurbi a gidan gyaran hali da tarbiyya a jihar Kano
Wanna abu dai na cigaba da daukar hankali mutane la’akari da yadda murja ta kasance fitacciyar a shafin Tiktok,
Duk dacewa murja na daya daga cikin wanda ake ganin suna taka rawa matukar wajen tallafawa a gurin rashin tarbiyya a kasa Hausa musamman arewacin Nigeria
Tuni dai al umma suka nuna rashin jin dadin su kan wanna hukunci da Alkali ya yanke ma ta na zaman gidan kaso