ylliX - Online Advertising Network innalillahi ,wa'iyazubillah : yanzu yanzu Alan waka yayi hatsarin mota - AMINCI HAUSA TV
NEWS

innalillahi ,wa’iyazubillah : yanzu yanzu Alan waka yayi hatsarin mota

A wani rahotoh da muka samu ya bayyana cewa shahararran mawakin hausa din Nan Wanda ya matukar shahara a fannin waka Alan waka ya samu hatsarin

Alan waka Wanda ya kasance fitaccen mawakin kannywood Kuma da siyasa a yamma cin jiya muka samu wanna rahoton da ke cewa ya su hatsarin mota

Duk da cewa mawakin Bai bayyana hatsarin ba da Kuma ko yasamu rauni Al umma daga bangare da dama na tururuwa aike masa sa sakon Jaje

Izuwa Yan dai har yanzu bamu ji ta bakin Alan waka ba duk da cewa mun aike masa da sakon Jaje na kar ta kwana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button