LABARAI/NEWS

Innalillahi Wannan Shine Abinda Yasa Nafisat Abdullahi Ta Fita Daga LABARINA..

Innalillahi Wannan Shine Abinda Yasa Nafisat Abdullahi Ta Fita Daga LABARINA..

Innalillahi Abinda Ya Faru Da Nafisat Abdullahi Ta Fita Daga LABARINA wannan itace gaskiyar magana akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka fati washa itace Zata Maye gurbun nafisat abdullahi acikin Shirin film din labarina domin a yanzu haka anci gaba da daukar film din.

A yanzu haka mutane da yawa Suna cewa Basu yarda da cewa fati washa itace Zata Maye gurbun nafisat abdullahi ba a yanzu haka ga karin Bayani Akan Maganar ka kalli video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka wannan itace Maganar da akai kuma fati washa tana son burge masoyan ta.

Zaki iyya kallon Cikakken bidiyon a nan ƙasa 👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button