Innalillahi ; waya sabuwar rawar da yan TikTok suna shiga da ita , cecvemuve yayi zafi kan rawar

Tirkashi wata sabuwa ta bullo kai a kafar TikTok inda matan hausawa suka fito da sabuwar rawar isakanci
Matan hausawa a TikTok sun fito da sabuwar rawar a kafar TikTok lamarin da ke cigaba da janyo cece kuce a kafar musamman tsakanin mata da malamai
Kafar TikTok dai yanzu ta zama kafar mafi yawan jan hankalin mutane e tun bayan da matan hausawa suka fi amfani da kafar
Wanna dai ba shine karon farko da ake wallafa wata sabuwar rawar Isakanci a kafa r ta TikTok wanda matan hausawa suke dauka da muhimmanci
Wannan ya sanya malamai da dama magantuwa kan wannan kafar biyo bayan yadda kafar take cigaba da bata tarbiyya musamman ya’yan hausawa
Matsalar dai ta ba tsaya hanyan mata ba kawai wani abun mamaki shine yadda matan aure suma suke amfani da kafar wajen cin amanar mazajen su ,