NEWS

Innalillahi. : Yadda aka Tari Dan takarar shugaban kasa a karkashin jamiyyar APC ya daga hankalin mutane

Innalillahi yadda Al umma jihar Kano suka yiwa Dan takarar shugaban kasa a karkashin jamiyyar APC

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jamiyyar APC dai ya diro jihar Kano ne a jiya ne a cigaba da kampain din Neman zaben sa Mai zuwa

Dan takarar dai wanja ya samu kar buwa a gurin lamba dayan jihar ta Kano wato ganduje inda ya karbe shi tare da magoya bayan sa masu dunbin yawan gaske

Tunubu dai ya samu karbuwa a jihar Kano inda magoya bayan jamiyyar APC suka tare shi taree da Yi masa Al bishir din cewa shi za suyi a zabe Mai zu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button