Innalillahi ,yadda gawar wata mawakiya a Niger ta ke jan mutane da zasu Kaita makabarta

Innalillahi yadda wata gasar mawakiya a kasar Niger ta janyo Cece kuce inda aka hango gasar tana jan mutane a lokacin da ake kokarin Kaita makoncin ta
A wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta ya nuna yadda gasar wata mawakin a kasar Niger take jan mutane da suka dauko gawar don Kaita makoncin ta
Bidiyo wanda wata tasha a kafar YouTube ta wallafa ya matukar janyo Cece kuce tare da sanya shakku da tsoro a zukatan al ummar da abun ya shafa
Tuni dai mutane da dama suka shiga tofah Albarkacin baki su kan wannan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta a yan kwanakin nan
Wasu daga cikin masu tofah al barkacin bakin tare malamai su sun bayyana hatsarin dake cikin wannan abu da aka hango gawar ta na , daga karshe dai an yi kira da mutane da su ji tsoran Allah a duk inda suke