Innalillahi Yanzu Yanzu: bidiyon Maryam Yahaya tana sharholiya ya janyo ma ta zagi da tsinuwa

Innalillahi bidiyo fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Maryam Yahaya na cigaba da daukar hankali al umma
A wani fefen bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta an hango jarumar kannywood din cikin wani kalar hali na Islancin wanda hakan ya sanya alumma da dama magantuwa kan wannan abu
Maryam Yahaya wacce ta shiga masana’antar kannywood a shekarar dubu biyu da sha takwas a matsayin jarumai na cigaba da shan suka kan wasu abubuwa da aka hango tana yi a masana’antar ta kannywood
Jarumai da dama a masana’antar kannywood dai na shan suka kan yadda suke wallafa hotunan su wanda bai daceba ko kuma bai kamata ba a kafafensu na sada zumunta
Wallafa bidiyo batsa ko kuma hotun su lokacin da suka saka kaya masu nuna tsaraicin su hakan na janyo musu cece kauce hadi da zage zage musamman ga ma’abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani
H