ylliX - Online Advertising Network innalillahi : Yanzu yanzu chanza kudin Nigeria Yan ta'adda na cikin zulumi - AMINCI HAUSA TV
NEWS

innalillahi : Yanzu yanzu chanza kudin Nigeria Yan ta’adda na cikin zulumi

Yanzu yanzu chanza kudin Nigeria na iya kawo barazana Mai matukar girma musamman ga Yan ta’adda da Kuma masu garkuwa da mutane

A kwanakin baya ne dai gomnan Babban bankin kasa CBN ya ayyana chanza kudaden kasa daga naira Dari biyu zuwa dubu daya

Wannan chanzin kudi da za’a Yi ya Sanya Al umma daga ko Ina a fadin kasar Nan magantuwa kan wannan lamari inda ya zama abun fada a ko Ina

Chanzin kudin dai ka iya haddasa wasu abubuwa da dama sai dai Kuma masana na ganin chanzin ka iya kawo alfanu a wasu fannin

Fanin da chanzin kudin ka iya kawowa sune yadda Yan siyar kasa ke dibar kudi su boye don yin amfanin kansu da na iyalan su da shi Wanda chanzin kudin ta iya kawo karshen hakan

Dole Yan ta’adda da masu garkuwa da mutane su fito Dan chanza kudaden nasu a banki biyo bayan cewa an Daina amfani da kudin da suke da shi Wanda Hakan zai zama asara a gare su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button