Videos

Innanillah kunji yau wani tinani asiri da tsohuwar matar adam a Zango

Innanillah kunji yau wani tinani asiri da tsohuwar matar adam a Zango

Tsohuwar matar jarumi adam tayi wata magana wacce ake gani kamar wannan maganar cin fuskance ga jarumin domin kowa ya san jarumin badagan nan ba indai wajen nanayene da kuma shakatawa

A wata hira da akayi da wannan matar ta fadawa duniya cewa sunyi soyayya mai karfi da wannan jarumin domin har yaya suka haifa masa itace ta haifa masa babban dansa mai suna haidar wanda yake matukar kauna acikin yayansa

Matar mai suna Amina Hassan ta cikin wata hira da BBC Hausa sukayi da ita ne ta shaida hakna wanda mutane suyi matukar mamaki da wannan kalaman nata

Ta damo wani tsohon labari wanda tace farkon haduwarsu da jarumin sun hadune a wajen wani party na biki da sukaje wanda shima yaje anane ya ganta kuma yace yana sonta kuma ta amince dashi har sukayi aure

Wannan maganar ta girgiza adam a zango saboda kawai taji tafin hira shine zata dauko wani tarishi wanda bashi da ma’ana kuma kowane bazai so ace matarsa ta dauko wani tsohon tarishi irin wannan ba

Yanzu dai kusan shekara sama da biyar da rabuwa da wannan matar tasa kuma yayi aure sama da guda uku tun bayan rabuwar wanda da itama jaruma ce a masana’antar kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button