Videos

Innanillahi Ado gwanja ya saki wata sabuwar waka wacce ta haukata yan Tiktok

Innanillahi Ado gwanja ya saki wata sabuwar waka wacce ta haukata yan Tiktok

Wasu na fadin cewa yanzu shi wannan mawakin bashi da wani aiki sai dai kullum yaita sakin waka wacce zata dinga janyo surutai da kuma cecekuce a wajen malamai dama iyaye na gida domin yadda wakar mawakin ke bata yan mata acikin social media musamma madai manhajar tiktok

Yanzu madai yayi albishir din cewa zai kara sakin wata sabuwar waka wacce yace zatafi waccen wake tashi mai suna warr wanda suna wannan zai kasan ce haka “”Chass” lallai akwai kallo

Yan matan tiktok sun riga sun gama shiryawa kawai wakar suke jira domin su sha sharafinsu da ita wanda ake ganin duk wata sabuwar waka akwai irin salon rawar da akeyi mata zamu sa ido wajen tantance rawar da tafi kyau

Sai dai kuma mawakin ya sanar cewa akwai gasa ta musamman wacce zai saka akan wannan sabuwar wakar ga masu rabo sai suci wanda hakan koyine da mawakin siyasa wato rarara sai dai kuma cika alkawarin shine aiki a wajen masu saka gasa

Wakar zata bayar da ma’ana idan akayi duba da wacce ana zargin yayitane saboda wata manufa wacce ake tunanin da tsohuwar matarsa yake Allah yasa dai wannan babu habaici ackinta yayi waka mai ma’ana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button