Videos

Innanillahi An sake sakin wani bidiyon na dan daudu yaje kabari yana zage zage

Wannan na daga cikin abinda yasa mutane kullum suke cikin masifa da bala’i kenan wasune suke jawowa wasu Banda bala’u ace mutun ya mutu amma baza a barshi ya kwanta acikin kabarin cikin salama ba bada abinda yake tsakaninsa da Allah ana kara masa wata masifar Allah ya sawake

Adai cikin wannan garin an kara samun wani tsinannen saurayi wanda yake wani kabari yana dura ashar ga wanda yake kwance acikin kabari sakamakon wani dalili wanda hakan yasa wasu bayin Allah kuka wasu kuma sunji takaicin abin

Sai shima anasa ran jami’an tsaro suzo suyi awan gaba dashi domin a dauki mataki akansa domin hakan sabawa Allah ne da kuma hukuma

An bayyana wannan abun da saurayin nan yayi wanda ko arna ba’a taba gani sunyi ba sai musulmi wanda yake tutiyar shi musilmi ne wanda ne kamata a kama shi da irin wannan danyan laifinba wanda Allah ma zai yi fushi dashi akan wannan Abu

Jama’ar gari sunyi gangami domin kira ga hukuma tayi hanzarin daukar mataki akan wannan abun domin haka shine mafi a ala Allah ma yace kuju tsoran musifar da wanine zai jawo ta amma kuma sata shafi kowa Allah ka karemu da aikata mummunan aiki irin wannan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button