Videos

Innanillahi Dole kuyi kuka 😭 yadda wata Budurwa take Rayuwa a kwance

Innanillahi Dole kuyi kaka😭 yadda wata Budurwa take Rayuwa a kwance

Wata matashiyar budurwa kenan yayinda bata iya tashi ta tsaya a tsaye sai dai tayi komai a zaune wanda hakan yasa ake matukar tausaya mata da kuma jajanta mata saboda yadda komai nata sai dai tayi a kwance Allah mai iko mai kuma yadda yawo ga wanda yaso

Budurwa da batafi shekara ashirin da biyarba (25) ta bayyana yadda take iya rayuwar ta batare da yanayin rashin dadi a ranta ba tana iya komai babu wani da ake mata komai tana iya yiwa kanta babu gargada lillahi kenan

To daman ya zatayi da ikon wanda shine ya kadarta haka agareta kuma ya bata hakurin kasancewa a haka ta cikin wannan bidiyon mun nuna muku yadda take iya cin abinci da kuma dafa su

Wannan babbar ishara ce wa wa’yanda Allah ya bawa lafiya dasu kasance masu godiya akowane hali suka tsinci kansu acikin domin akwai masu neman irin tasu rayuwar

Gaduk wa’yanda suka kalli wannan cikakken bidiyon babu shakka sai mutum ya zubar da hawaye domin yadda wannan budurwa zata baka tausayi ta kuma girgiza maka rai ganin yadda take abubuwanta a kwance

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button