Videos

Innanillahi kunji akan Adam a zango sau biyu ana ƙoƙarin kasheta

Innanillahi kunji akan Adam a zango sau biyu ana ƙoƙarin kasheta

Wata matashiyar budurwa wacce ta fadi wata magana wanda mutane ke ganin kamar kawai wannan zance ne babu wannan zai kasance ace ana farmakin rayuwarsa akan wani abu kuma ya cigaba da bin wannan abun matukar ba addini bane

Wannan budurwa ta bayyana wannan maganar cewa ana farmakin rayuwarra akan shahararren jarumin kannywood wato Adam a Zango wanda Maganar ta girgiza wasu

Tace itafa indai akansa ne bazata taba ja da baya saboda sonsa ya shiga cikin ranta kuma bata fatan wani abinda zai sa taji ta daina kaunar wannan jarumin

Duk da zagi da kuma hantara da take sha baisa wannan matar taja da baya ba akan yadda take son wanna jarumin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button