Videos

Innanillahi matan hausawa da yan kannywood 12 da sukafi kowa Rawar wakar Chass

Innanillahi matan hausawa kannywood 12 da sukafi kowa Rawar wakar Chass

Lallai wannan wakar itama tabi sahun daya wakar jarumin wacce ake kira da warr wanda da wasu ke ganin sam fa wannan mawakin bazai kara waka wacce zata shiga ran mutane ba kamar waccen wakar tasa ta warr

Ana cikin haka sai gashi ya kara sakin wata ita kuma wacce akafi sani chass wanda itama gaduk mai bibiyar kafar sadarwa ta zamani yasan ta fara karɓuwa a wajen al’umma tunda itama ana mata gasar rawa a tiktok

Acikin wannan budiyon zakuga yadda jaruman kannywood suke rawa ta fitsara akan wannan wakar bama iya suna hatta matan da suke gida Dukansu sun biyewa wannan wakar wajen rawa ta rashin mutumci

Aƙalla ba’a kasara ba wajen mata goma sha biyu ne sukayi bidiyon wannan wakar saboda su nunawa duniya tsantsar rashin kunyarsa kuma da haka suke samun masoya a shafinsu na tiktok

Amma wa’yanda suka fi daukar hankali sune su 442 wanda shi saboda yafi kowama mace ce take sosa masa baya wanda wannan macen itace sabuwar abokiyar wajarsa mai suna malika

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button