Videos

Innanillahi Sheikh Abdullahi yayi kaca kaca da Ado gwanja akan wakar chass

Innanillahi Sheikh Abdullahi yayi kaca kaca da Ado gwanja akan wakar chass

Babban malamin addinin Muslunci yayi fata fata da mawakin kannywood wato ado gwanja Saboda sabuwar wakarsa ta chass wanda ta rikita mata wanda suke hauka acikin wannan gari

Dayawa daga cikin malamai sunyi magana akan wannan abun amma babu wanda ya baje wannan mawakin akan wakar inda malamin yace ya kamata ma gwamnati ta dauki mataki akan ado gwanja

Sai dai kuma bayanan malamin sunsa mata sun kara tsanarsa wasu kuma maza sun kara kaunarsa wanda daman a baya ansan basa shiri da mata tunda daman yafi karkata akan su musamman ma matan aure

Yanzu dai anata jita jitar cewa hukumar hisba tana neman ado gwanja saboda wannan wakar kuma ba wasune suka dauki wannan matakinba illa su malam Abdullah gadon kaya suna suka haddasa masa wannan abun

An yaba da kokarin malamin saboda kowa yasanda India wajen kula da kuma kare tarbiyyar yara mata wanda an jinjina masa wannan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button