Videos

Innanillahi wa inna ilaihir raji’un yadda fati slow tayiwa Teema makamashi sujjada

Innanillahi wa inna ilaihir raji’un yadda fati slow tayiwa Teema makamashi sujjada

Wa’iyazu billahi wannan abun wanda wannan jarumar tayi hakika ta bawa mutane mamaki saboda tunda ake yin rigima a kannywood ba’a taba yin wacce ta bawa mutane mamaki ba kamar wannan saboda wannan kamar tashi tayi daga kan wata ta dawo kan wata wanda abin ya bawa mutane mamaki saboda yadda abin yabawa mutane mamaki

Anga jaruma fati slow ta ɗora kanta a kasa kamar sujjada yayinda take bawa jarumar hakuri akan abubuwan da suka faru a baya wanda bidiyon yayi matukar bawa mutane haushi da kuma takaici saboda abin baiyi kama da al’adar hausaba

Yanzu hankalin fati slow yayi matukar tashi da faruwar wannan abu saboda kowa a gari yana mata kallon ta kafirta tunda duk wanda yaiwa wani sujjada hakika wannan ana masa kallon kamar ya bar Musulunci tunda ba haka Allah ya Addini ya koyarba

Yanzu jarumar ta dukufa wajen ganin cewa ta nusantar da mutane cewa itafa ba aujjada tayiwa wanna jarumar kawai dai ta durkusane saboda tasan tayi mata laifi shine ta kaskantar da kanta lokacin da take nata hakuri inda take cewa kowa yasanta yadda take rike da addininta babu yadda zaai tayiwa wata ƙatuwar sujjada

Allah dai ya kyauta ya kuma kiyaye mana imaninsu kada muyiwa Allah kishiya da kowa sannan kuma ya kara tabbatar damu acikin tafarki madaidaici

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button