Videos

Innanillahi wani Bidiyon sirri na Maryam Yahaya suna taka rawa

Innanillahi wani Bidiyon sirri na Maryam Yahaya suna taka rawa

Matashiyar jaruma mai tashe wacce yanzu babu kamarta a duk jaruman masana’antar kannuwood tana daga cikin wa’yanda suke da kokarin gamsar da masu kallo da kuma yawan masoya wanda koda bikin karin shekaru kowa yasan cewa a chan birnin kasar Dubai tayi saboda samun wuri

Wannan bidiyon an ganta achan cikin wani daki ita kawayenta suna tikar rawarsu abin sha’awa sai dai kuma wannan bidiyo basusan an dauke shi ba saboda yadda suka sake kamar babu wanda yake kallon su daman ansan mata da kida da kuma rawa

Wannan bidiyon ya bawa mutane mamaki kwarai da gaske wasu na fadin wannan yarinyar wai ita bazata shiryu ba ta daina aikata irin wa’yannan abubuwan ba kullum ma abin kara gaba yake

Koda a waccen rashin lafiyar data yi abaya anjiyo wasu suna fadar cewa dama mutuwa tayi kowa ya huta wanda fadar hakan ba karamin kuskure bane mutum yana yiwa ɗan uwansa fatan mutuwa

Daga warkewarta zuwa yanzu an gano jarumar a ƙasashe da dama kamar irin Saudiya da kuma kasar Dubai duka anga fuskar jarumar achan taje tana shakatawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button