Innanillahi wani matashi ya kashe iyayensa da tabarya a Jigawa ta hanyar yi musu duka

Innanillahi wani matashi ya kashe iyayensa da tabarya a Jigawa ta hanyar yi musu duka
Babu shakka wannan zamanin yazo da abubuwa masu ban mamaki saboda yadda a kullum abubuwa kara lalacewa suke yi musamman yadda aka ɗauki al’amarin iyaye bayan an manta cewa sune kashin nasara ga duk wani da a wannan duniyar
Wannan matashin ya dauki tabarya inda yayiwa iyayensa dukan tsiya inda daga karshe na sukace ga garinku nan wanda hakan yasa wasu daga cikin masujin wannan labarin zubar da hawaye
Sai dai yanzu abin yana koto wanda alkali ya tabbatar da zai yi adalci a wannan shari’ar inda Al’umma su kuma sukace zasuyi iya mai yiyuwa na ganin sunga an hukunta shi yadda ya kashe iyayensa shima ya busu
Inda wasu daga cikin mutane ke ganin anya kuwa wannan matshin yana cikin hankalinsa dazai aikata wannan mummunan aikin kuma ya rasa ga wa’yanda zai aikatawa sai iyayen da suka tsuguna suka haifeshi wannan dai kuskure babba
Inda wasu ke cewa ai kawai a sake shi dakansa zai yi nadamar aikata wannan danyen aikin sai dai kuma wasu sunce ai saboda wasu masu shirin aikata haka shi yasa ake so a hukuntashi mudai Allah yakiyaye mu daga aikata aikin dana sani