ylliX - Online Advertising Network Iskanci baiyi Rana ba : yadda rayuwar muneerat Abdulsalam ta koma,nayi nadama abunda nayi a rayuwa ta - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Iskanci baiyi Rana ba : yadda rayuwar muneerat Abdulsalam ta koma,nayi nadama abunda nayi a rayuwa ta

Shahararriyar Mai amfani da kafafen sada zumunta wajen furta kalaman batsa muneerat Abdulsalam na cigaba da fusakar mummunan kaddara a rayuwar

Muneerat Abdulsalam wadda ta wallafa Hakan a safin na sada zuminta inda ta wallafa bidiyon ta cikin wani irin mahuyacin Hali lamarin da ya bawa mutane tausayi

Muneerat Abdulsalam dai ta kasance mace wadda ke amfani da kafafen sada zumunta wajen yada badala inda take bidiyon batsa ta Kuma Dora a kafar you tube

Wannan bidiyo da muneerat din tayi ya matukar bawa wasu tausayi duk da cewa ba mutuniyar kirki bace Wanda Hakan ya kasance izina ga wasu irin halin ta

Wannan yasa Al umma da dama har ma da malamai suke ta kira ga Al umma musamman mata kan cewa daukar Mummunan hali bashi da kyau Wanda dole daga baya a Yi danasanin yin Hakan kamar dai muneerat Abdulsalam

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button