Videos

Iskanci yacu uban nada bayan safara’u an sake samun wata mawakiya

Lallai likafa kullum kara cigaba take inda aka ango Mr442 da wata sabuwar mawakiya wanda suka ja hankalin mutane Sannan kuma suke shan suka da bakin mutane ake ta surutai akai

Mawakiyar tazone daga kasar Niger wanda ta biyo mawaki 442 a tun lokacin da suka je wasan sallah kasar Niger shikkenan taga mawakin ta makalemai kuma ta biyo kasar Nigeriya domin yin aiki tare da kuma neman cigaba a harkar waka

Sai dai tazo da bakon abu wanda ake ganin tafi safara’u rashin kunya da fitsara uwa uba ma harda iya rawa da kuma waka harda ma kwarewa a komai daya shafi waka

Sai dai anyi kira ga jami’an tsaro dasu daure sukawo karshen wannan iskancin da wannan mawakin yake yi saboda nan gaba saboda a byanzu sun fara bata tarbiyyar kananun yara harma da manya

Mudai abinda muka saba fada shine Allah ya shirya mana zuri’a ya kuma kiyaye mana imaninmu ya kawo mata karshen duk wani sharri dazai shafi tarbiyyar yarammu Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button