Videos

IZZAR SO EPISODE 80 ORIGINAL

Shirin me dogon Zango wato IZZAR SO EPISODE 80 ORIGINAL ya tafi hutun sati biyu ne, Amma yanzu Alhamdulillahi zaku iya kallon film din kai tsaye tanan wannan tashar tamu me Albarka wato AMINCI HAUSA TV ku ci gaba da kasancewa tare damu don samun sauran shiye shiyen mu.

IZZAR SO EPISODE 80 ORIGINAL an kammala hutunsa zamu ci gaba da kawu mushi duk sati watau ranar Lahadi da da misalin karfe 8pm kafin nan mu shaƙata da wannan

IZZAR SO EPISODE 80 ORIGINAL 19/03/2022

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button