Videos

Jami’an DSS sunyiwa Ali Artwork ( Madagwal ) dukan Kawo wuka

Fitaccen dan barkwanci kuma jarumi a kannywood wato Ali madagwal a yammacin jiya dai baiji da dadi ba a wajen wasu jami’an tsaro na farin kaya wanda sukayi masa dukan tsiya kuma wanda duk wanda ya gani saiya tausaya masa domin irin dukan da yasha a hannunsu

Ya bayyana da bakinsa cewa shine wanda yakai kansa wajen su domin yana da abinda zasu tattauna tun abaya ya shigar musu da wani korafi amma yaji shiru shine yabiyo domin bin bahasin korafin daya shigar Amma kuma hakan bai yiyuwa

Wanda saima dukan tsiya da suka yi masa suka hada masa jikinsa wanda aka ganshi kwance a kasa hakan yasa ya bawa mutane tausayi shima kuma ya fusata da wannan abin kuma yayi alƙawarin sai ya nemi hakkinsa

Wannan dai bakarimin cin zarafin dan Adam bane kuma idan akabar jami’an tsaro suna irin wannan tofa wulakanta dan adam zai zama ba’a bakin komai koda kuwa a wajen yan iskan garine

Anyi Allah sanan kuma masoyan jarumin sunyi gangamin bashi hakuri da kuma rarrashinsa akan wannan abinda jami’an tsaro sukayi masa sannan anyi kira da hukumar tsari ta kasa tada fito ta bawa wannan matshin hakuri akan wannan abin da jami’an su sukayi masa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button