LABARAI/NEWS
Jaruma Ta Bayyana Kudin Da Tasayi Sabuwar Motarta Wanda Yakai Kimanin Naira Miliyan 150

Wannan Matar Mai Saida Maganin Mata Wadda Ta Shahara A Arewacin Nigeria Ta Bayyana Kudinda Tasayi Sabuwar Motarta.
Wannan Dai Bashine Karon Farko Da Jaruma Tasayi Motaba Amma Yazama Abin Fada Saboda Yanda Ta Fito Social Media Ta Bayyana Kudin Nata.
Jaruma Dai Tana Daya Daga Cikin Matan Arewacin Nigeria Wanda Suke Masu Arziki Wadda Kuma Yar Asalin Jihar Gombe Arewa Maso Gabashin Nigeria.
Jarumar Ta Kasance Abokiyar Fadan Matan Masana’antar Kannywood Kamar Sun Hadiza Ghabon Da Sauran Mata.