Videos

Jaruma tace yan film suna shanawa a duniya shiyasa nima na fara film

Jaruma tace yan film suna shanawa a duniya shiyasa nima na fara film

Ana wata ga wata inda wata inda aka samu wata sabuwar jarima wacce tayi wasu kalamai wanda ake ganin kamar tsokana ce kawai bawai har cikin ranta take fadar wannan maganar ba domin duk ga masu kudi wanda yan film din nema suke rabarsu sannan su basu kudi

Wasu na ganin cewa wannan jarumar kawai ta rasa abin cewa shi yasa take fadar haka domin ina yan film suke wani jin dadi a wannan garin wanda sune wa’yanda akafi rainawa daga sunyi abu sai hisba

Wannan dai jarumar kawai tana sun ta shiga cikin ran jarumai mata na kannywood ne shi yasa ta fadi wannan maganar amma indai ba hakaba itama tasan wannan maganar Tata Bama akan hanya takeba

Acikin bayanan nata na nuna cewa lallai wannan jarumar ta fito da surutu wanda ake ganin kamar zata ja magana saboda idan mutum yana neman suna sai yana yawon jawo magana shine za’a sanshi da wuri

Jarumar daba kowa ne yasanta tunda ba wasu fina finai takeba sai a wannan bidiyon ma wasu suka santa saboda ba wata babba bace kuma acikin kannywood dinma batayi suna ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button