LABARAI/NEWS

Jaruman Kannywood 50 Dasu Rasu Da Shekarunsu

Jaruman Kannywood 50 Dasu Rasu Da Shekarunsu

Allahu Akbar! Kalli Jaruman Kannywood 50 Dasu Rasu, Da Kuma Shekarun Da Kowa Ya Rasu A Cikinsu Daga Shekarar 1999 Zuwa Shekarar 2022,Kannywood Dai Jarumai Manya Da Kanana Sunata Kwanta Dama, Muna Fatan Allah Ya Jikansu Ya Gafarta Musu, Idan Namu Yazo Yasa Mu Cika Da Kyau Da Imani.(Wannan Bidiyon Wanda A Hadasu Shekarar Daya Gabata Ne)Mun Samo Muku Wannan Videon Daga Tashar Wannan Bidiyon Kuma Mun Hado Muku Jaruman Da Allah Ya Karbi Rayuwarsu Zuwa Shekarar Nan Da Muke Ciki, Sai Dai Kuma Ba Duka Jaruman Bane, Mun Sami Damar Kawo Muku Wanda Su Shiga Cikin Bidiyon Ne.Allah Ya Jikansu Ya Kyautata Tamu Bayan Tasu Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button