Videos

Jaruman kannywood da mummunar jarrabawa ya same su da ba’a fatan ya kara faruwa ga wasu

Jaruman kannywood da mummunar jarrabawa ya same su da ba’a fatan ya kara faruwa ga wasu

Allah Sarki idan kuka kalli wannan video zaku tausayawa wa’yannan jaruman domin wasuma daga cikinsu duk sun canja ba kamar yadda kuka sansu a baya ba saboda wannan ƙaddara wacce batafi karfi Allah ya dorata akan kowa ba

Jaruman idan kuka kallesu zakusan cewa lallai dole a tausaya musu da wannan ƙaddara kuma a taimakawa wasu daga cikin wanda akwai wanda babban mawakin nan wato rarara yayi masa alkawarin wanda har yanzu abin shiru bai samu ya cikaba

Mawakin yayi masa alkawarin cewa zai bashi kudi domin a gyara masa hancinsa sai dai kuma haryanzu hakan bai yiyuwa wanda ba’a samu an cika wannan alkawarin ba wanda kuma ya zama abin zagi aka sukar wannan mawakin akeyi

Akwai wani jarumi daga cikinsu wanda a yanzu haka Allah yayi masa rasuwa wanda kafin rasuwar tasa har yanje masa kafa anyi wanda aduk cikin kannywood babu wanda ya taimaka masa wanda mutane sunyi bakin ciki da hakan

Fatanmu Allah ya rabamu da kaddarar da bazamu iya ciba Ameen domin hakika wa’yanda jarumai akwai lokacin da sai da suka zama abin tausayi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button