Jarumar kannywood Ta Kasa Boye Sirrinta – Ta Bayyana Tana Son Adam A Zango

Jarumar kannywood Ta Kasa Boye Sirrinta – Ta Bayyana Tana Son Adam A Zango
Tofa wata jarima takasa boye soyayyar Adam A Zangon tafito ta baiyanawa Duniya yadda take son jariminJarumar dai mai suna Samha m Inuwa fitacciya ce a kannywood amma duk da haka bai hana ta boye ra ayinta ba inda tafito duniya ta fada itafa tana muradun auren Adam A zangoSai dai kuma aganin wasu ta makaro duba yadda adam zango keson matarsa mai suna saffiya kuma ya bayyanawa duniya daga ita babu kari ma ana bafa zai kara aure baJaruma samha tayi bidiyo inda ta nuna damuwarta yadda kaunar Adam zango ta cika mata zuciya kuma tana so shi fiye da kima
Sai dai hakan ya baiwa mutane mamaki duba da yadda ta cire jan aji ta fito fili ta fada cewa ita fa tana son jarumi kuma mawaki Adam a zangoSai dai abin tambaya anan shine ita azatonta zai saki daya matar tashi ya aureta ko kuma zai kara da itane a matsayin mata ta biyu sai dai hakan ba abin mamaki bane a wajen Adam zango duba da yadda ya saba da sakin mata ya kuma auri wasuSai dai wannan karan fa sabuwar matar shi ta rike masa wuta inda take yawan walfa kalaman soyayyar da take yi masa a kafofin watsa labarai na zamani inda ko a satin nan ma saida ta fadawa masu son mijin nata cewa kwalelanku miji bazai aure kuba