Videos

Jarumar Shirin kwana90 Tasha zagi itada mijinta data aura bayan cigaba da sana’ar film

Jarumar Shirin kwana90 Tasha zagi itada mijinta data aura bayan cigaba da sana’ar film

Jarukar kwana casa’in wacce tayi aure kwanan nan ta sake wani abin mamaki wanda abin ya zama abin Allah wadai da kuma korafi daga wajen mutane daban daban wanda hatta yan kannywood din suma abin ya taba musu zuciya domin abune wanda ba’a saba ganiba acikin yaran hausawa kuma koda a wajen wani yaran wannan abun bakone

Ace jaruma da aurenta kuma tanayin film domin wannan ba karamin al’amari bane anan kasar Hausa aga mace tana da aure kuma yanayin Film wannan sam baiyi dadi da dabi’ar Hausa ba

Jarumar mi suna Rahama mk wacce asalin bayerabiya ce ba bahaushiya bace kuma Bama anan garin ta tasoba ta tashine acha kasar yarabawa shi yasa ma dabi’ar ta ta banbanta da jihar Kano

Anata bangaren kuwa ko kadan bata sauraran zamcen tukan mutane domin tace kare idan yana haushi ba’a juyawa a ƙalla shi idan ya gaji da kansa zai daina to dai ta yadda da wannan maganar shi yasa tayi shiru abinta

Wannan lamari ya zama kamar wani babban abu domin duk inda ka zaga zancen kawai ake wai tayi aure kuma ta cigaba da sana’ar film wanda mutane ba karamin zagin sana’ar film suke ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button