LABARAI/NEWS
Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya tace kwana shida ba tayi wanka ba sai yau tayi wanka tayi aski a cikin sanyi

Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya tace kwana shida ba tayi wanka ba sai yau tayi wanka tayi aski a cikin sanyi
Murja ta bayyana hake a cikin wani bidiyo da ta saki a wanna rana inda ta ce yau kwana shida bata yi wanka ba sai dai tsaka tsami shima kuma ba koda yaushe ba
Wanna abu dai ba sabon abu bane a cikin al’ummar wanna karni domin kuwa wasu basu dauki yin wanka da sanyi abun yi ba
Ita ko murja Ibrahim Kunya ta bayyana gaskiya abun da take yi a ɓoye wanda hakan na faruwa a cikin jama’a da basu da adadi mara sa yin wanka a kullum
Ko ya abun yake ku a gurin ku ko kuma irin ta murja kuke yi sai abun da hali yayi ita dai murja ta fadi gaskiya